Jihar Abia
Ministan sufuri, Sai'idu Ahmad Alkali ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta cire kudin sufuri a jirgin kasan Fatakwal na kwana hudu domin saukakawa al'umma.
Kamfanin karafa na Inner Galaxy da ke jihar Abia ya yi kira ga matasa musamman jihar Abia da su nemi aiki a kamfanin sakamakon karancin ma'aikata da yake fuskanta.
A cewar wata majiya ta kusa da marigayin, Ogbonnaya Onu wanda tsohon ministan kimiyya da fasaha a mulkin Buhari, ya rasu a Abuja bayan fama da rashin lafiya.
Majalisar wakilai ta damu da karin kudin wutar da gwamnatin tarayya ta yi. a ta duba lamarin da zarar sun dawo zaman majalisa a ranar 23 ga wata Afrilun 2024
Tsohon gwamnan jihar Abia, Dakta Okezie Ikpeazu ya ƙaryata maganar cewa ya na shirin barin jami'yyar PDP tare da komawa APC da ake yaɗawa a kafofin sadarwa.
A ranar Talata ne majalisar dokokin jihar Abia ta zartar da kudirin dakatar da biyan kudaden fansho ga tsofaffin gwamnoni da mataimakansu a jihar.
Wani mazaunin Aba ya garzaya soshiyal midiya domin yin korafi kan yawan bar masu wuta da ake yi a yankinsu. Ya ce tsawon kwanaki biyar ba’a dauke wuta ba.
Mafi yawan gwamnoni na korafi kan yadda suke samun jiharsu bayan tsohuwar gwamnati ta sauka, Gwamnan Abia ya magantu kan yadda ya samu tashi jihar.
Mazauna birnin Aba na jihar Abia sun cika da murna bayan sun yi bankwana da dauke musu lantarki. Hakan ya faru ne bayan fara aikin kamfanin samar da wutar lantarki.
Jihar Abia
Samu kari