Jihar Abia
Gwamnatin jihar Abia ta bada umarnin a tilastawa kowa yin gwajin Korona a fadin jihar. Gwamnatun ta dauki wannan mataki ne domin rage yaduwar cutar a jihar.
Gwamna Okozie Ikpeazu na jihar Abia ya jadadda cewa ba zai sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC) ba.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya dakatar da shugaban ma'aikatansa, Anthony Agbazuere. Bayan bayyanar bidiyon Agbazuere yana watsa wa Odumeje 'Indaboski'.
Wani bidyo da yake nuna shugaban ma'aikatan fadar gwamna jihar Abia, Anthony Agbazuere yana zuba wa wani fasto mai suna Odumeje wanda aka fi sani da Indaboski.
Mambobin jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Grand Progressives Alliance (APGA) fiye da 500 sun sauya sheka zuwa All Progressives Congress (APC).
Wani babban jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kwamishinan kudi a jihar Abia, Obinna Oriaku, tsohon ya fice daga jam’iyyar, sai dai bai sanar da inda zai koma ba.
Taron majalisar ministoci ya amince a kafa masana'antu biyu na kera takalma da sutura da sarrafa leda a Janguza da ke Kano da Aba a Abia karkashin yarjejeniya.
Hankula sun tashi sakamakon ganin gawar wani mafarauci a Isuikwuato a jihar Abia. An tsinci gawar Kelechi Ochu mai shekaru 27 dan Umuasua da ke jihar Abia.
'Yan daba sun yi wa wata mata illa babba mai suna Chinenye Aroh da ke Agwueziavo a yankin Amaeze da ke Ishiagu ta karamar hukumar Ivo a jihar Ebonyi da ke kudu.
Jihar Abia
Samu kari