Abba Gida-gida
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da nadin jigon jamiyyar NNPP, Buba Galadima a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na Kwalejin Fasaha a jihar.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta dauki matakin tsaftar muhalli domin kaucewa ambaliyar ruwa, Hakan na zuwa ne bayan Bashir Ahmed ya yi korafi.
Jam'iyyar NNPP ta yi martani ga dan majalisarta, Kabiru Alhassan Rurum bayan suka da ya yi kan rusa masarautun Kano da Abba Kabir Yusuf ya yi a jihar.
A cikin watan Yuli, jam'iyyar NNPP ta samu koma baya a jihar Kano inda jagorori da magoya baya suka sauya sheka zuwa APC. Sanata Barau Jibrin ne ya karbe su.
Wasu daga cikin jaruman Kannywood sun fice daga NNPP zuwa APC a jihar Kano. Rabi'u Daushe, Hauwa Waraka, Alhaji Habu Tabule na cikin wadanda Barau Jibrin ya karba.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi maganganun da suka tayar da kura tun dawowarsa mulki. An caccaki sarkin bisa kalamansa da ake ganin hujja ne a kansa.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da fitar da Naira Biliyan 2.5 domin aikin madatsar ruwa Kafin ciri a karamar hukumar Garko domin habaka noma.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ba masu rike da sarauta a Kano umurnin su tallafi shirin shuka bishiya da Abba Kabir Yusuf ya kawo a jihar domin kawo cigaba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce su na sane da yadda ilimi ya lalace a jihar, kuma an daura damarar magance matsalolin. Ya fadi haka ne a ranar Alhamis.
Abba Gida-gida
Samu kari