Abba Gida-gida
Fitaccen lauya mazaunin jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yabawa matakin kirkirar masarautu guda uku masu daraja ta biyu da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar Kano.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta yi karin haske kan wasu wurare da za ta ruguza a kan hanayr BUK. Yan kasuwa sun shigar da kuka ga gwamnatin jihar.
Gwamnatin ta ce shirya zaben kananan hukumomi a wani bangare ne na bin umarnin kotun koli da ta tabbatar wa kananan hukumomi 'yancin cin gashin kansu.
Shugaban jam'iyyar NNPP a yankin Arewa maso Yamma, Dakta Sani Danmasani ya ce masu ruwa da tsaki a Kano sun fara bijirewa Sanata Rabiu Kwankwaso.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gargadi jami'an gwamnatin Kano su guji karkatar da tallafin takin manoman jihar a dukkanin kananan hukumomi 44. Manoma 52, 000 za su samu.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Kabir kan matakin raba takin zamani ga al'umma inda ya ce hakan zai taimaka wurin samar da abinci.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kwace wasu filaye da tsohuwar gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta yanka, sannan ta mayar wa makarantar da abin ta.
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da yin ayyuka guda 10 masu muhimmanci da za su shafi talakawa a jihar Kano. A yau Laraba ya amince da ayyukan.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauki matakin inganta wutar lantarki a dukkan kananan hukumomin jihar su 44. Zai samar da na'urar rarraba wutar lantarki guda 500.
Abba Gida-gida
Samu kari