Abba Gida-gida
Za a ji cewa gwamnatin Kano ta fara biyan sama da N16bn na hakkokin sallama ga tsofaffin kansilolin APC da suka yi aiki a zamanin Abdullahi Ganduje.
A labarin nan, rikici ya barke a Rano, Kano bayan zargin cewa baturen yan sandan ya kashe wani matashi, lamarin da ya janyo tarzoma da daukar fansa.
A labarin nan, za ku ji kotu a Kano ta yanke wa Shafiu Abubakar hukuncin kisa ta rataya bayan samunsa da laifin kona masallata a garinsu na Gadan.
Sarkin Kano, Mai martaba, Muhammadu Sanusi II, ya yi godiya na musamman ga Allah da Gwamna Abba Kabir bisa dawowa kujerar sarautar da aka tsige shi.
Duk da rigimar sarauta da ake ciki, Sarkin Kano, Sarki Muhammadu Sanusi II, ya karbi bakuncin mataimakin gwamna domin zaman addu'o'i na musamman.
Wasu mazauna Kano sun bayyana rashin jin dadin yadda gwamnatinta jihar ta haramta 'kauya day', sun bayar da shawara a kan yadda za a tabbatar da tarbiyya.
Za a ji kotu a Kano ta soke kwace filin da gwamnati ta yi wa Tiamin, ta umarce ta da biyan diyya da kudin har Naira biliyan 2.6 don ragewa kamfanin sara.
A wannan labarin, za ku ji gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da N6.8bn don gina dam a Dansoshiya, Kiru, domin inganta noma da samar da ayyukan yi a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa sabuwar kwalejin fasaha a Gaya, matakin da zai bunkasa ilimi da koyon sana’o’i a Kano tare da cika alkawuran zabe.
Abba Gida-gida
Samu kari