Abba Gida-gida
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta jihar Kano, PCACC ta fara binciken Abdullahi Umar Ganduje kan zargin badakalar Naira biliyan hudu a jihar.
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
Lauyan Gwamnatin Kano, AbdulKarim Maude, ya nuna damuwa kan rashin ganin yan sanda a ranar yanci inda ya ce hakan zagon kasa ne ga ikon Gwamna Abba Kabir.
Gwamnatin jihar Kano ta biya tsofaffin kansilolin jihar hankokinsu da suka kai Naira biliyan 5.6. Kansilolin sun gana da Sanata Barau a Abuja ranar Juma'a.
Yayin da ake cigaba da maganganu kan zargin Sheikh Abubakar Shu'aib Lawan Triumph, an shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi adalci da gaskiya kan lamarin.
Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq ya ce majalisar shura bata hana Sheikh Abubakar Lawal Shua'ibu wa'azi a Kano ba kan zargin batanci da aka masa a jihar.
A labarin nan, za a ji yadda lauyoyi mata su ka jagoranci gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Kwamishinan 'yan sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Jam'iyya mai mulki a Kano, Hashimu Dungurawa da roki Gwamna Abba Kabir Yusufu da Kwamishinan 'yan sandan jihar su sasanta.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana yadda gwamnatinsa ta shekaru biyu kacal ta fara farfado da sassa daban-daban.
Abba Gida-gida
Samu kari