Abba Gida-gida
Tsohon shugaban APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Gwamna Abba Kabir Yusuf game da mulki.
Kwamitin Malamai masu da'awar sunnah sun nemi a saka doka domin hana mutane gama gari zargin jama'a da batanci a jihar Kano. Sheikh Gadon Kaya ne ya yi bayanin
A labarin nan, za a ji yadda wani rahoto ya bayyana cewa gwamnatin Kano ta fassarar wasu kalaman hukumar NECO ba daidai a kan sakamakon NECO ba daidai ba.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya soki salon mulkin Abba Kabir Yusuf inda ya ce yana kashe kudi sosai kuma yana kame kame wajen mulki.
Gwamnatin Kano ta tabbatar da karbar korafe korafe game da Sheikh Lawal Shuaibu Triumph. Gwamnatin Abba Kabir ta mika korafin ga majalisar shura ta Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kara raba hakkin aiki na N5bn ga iyalan tsofaffin ma'aikata da iyalan wadanda su ka rasu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta bayyana daukar nauyin dalibai sama da 200 da za su yi karatu a jami'o'i daban daban a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa a shirye ta ke wajen raba matasan Kano da dabi'ar fadan daba da kwacen wayoyin jama'a.
A labarin nan, za a ji yadda dalibai da ke zaman gidan fursun saboda laifuffuka daban-daban suna daga cikin mutanen da su ka yi nasara a jarrabawar NECO ta bana.
Abba Gida-gida
Samu kari