Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji wani kamfanin Amurka mai suna Von Batten-Montague York L.C, ya kinkimi dambarwar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya da ADC zuwa Amurka.
Wani mutumi a Dutse da ke jihar Jigawa ya fasa aurar da ‘yarsa ana saura kwana daya saboda goyon bayan saurayin ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Wata kungiyar matasa mai goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta koka kan lalata allon tallata shugaban kasar a Akure, jihar Ondo kan zaben 2027.
Ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeocha, ta yi murabus daga gwamnatin Tinubu a yau Juma'a, inda ta bayyana hakan a matsayin bude sabon babi na hidimar kasa.
Jarumin fim, Musa Mai Sana'a ya bayyana cewa yana halin lafiya bayan rade-radin cewa an masa dukan tsiya kan tallata shugaba Bola Ahmed Tinubu a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya dura a kan Bola Tinubu bayan ziyarar da ya kai ga mutanen da aka hallaka a Jos.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar jaje kan harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Plateau. Shugaba Tinubu ya ba jami'an tsaro umarni kan harin.
Manyan attajirai irin su Aliko Dangote da kamfanin NNPCL sun yi alkawarin bada Naira biliyan N30.5 domin tallafa wa shirin yaƙi da yunwa na Sanata Remi Tinubu yau.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Dalhatu Abubakar a matsayin shugaban hukumar kula da kasuwanci a Najeriya tare da sabon kwamitin gudanarwa.
Bola Tinubu
Samu kari