Bola Tinubu
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cire sunayen shugabannin jam'iyyar hadaka ta ADC daga shafinta saboda wani kara da aka shigar a kotu a Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya fasalin ziyarar sa ta kwanaki 10, inda zai fara zuwa Jos domin ta'aziyya kafin kaddamar da katafaren filin jirgin kaya na jihar Ogun.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta fito ta nuna yatsa ga gwamnatin APC mai mulki a Najeriya. Ta zarge ta da yunkurin shirya mata bita da kulli.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya gigita APC lamarin da ya jawo ana kai gwauro ana kai mari domin a kan lamarin.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2023, Salihu Tanko Yakasai, ya yi magana kan siyasar Kano. Ya ce Tinubu ba zai iya yin abin da ya yi a Legas ba.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya yi magana bayan ganawa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a Abuja. Tinubu ya gana da Muhammad Badaru Abubakar.
Yayin da ake fama da talauci a kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rabon sama da Naira biliyan daya ga kananan da matsakaitan sana’o’i a kasar.
Ministan Sufuri, Sanata Sa’idu Alkali, ya yi murabus daga gwamnatin Shugaba Tinubu yau Talata domin tsayawa takarar gwamnan jihar Gombe a babban zaɓen 2027.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya roki Majalisar dattawan Najeriya ta amince masa ya karbo bashin Dala biliyan 6 daga bakuna 2 a wasu kasashen waje.
Bola Tinubu
Samu kari