Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dura a kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kan rikicin jam'iyyar ADC.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubuya yi wa Atiku Abubakar martani kan kalaman da ya yi. Daniel Bwala ya ce Atiku ba zai kai labari ba a zaben shekarar 2027.
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa Kimberly Daniels ta fara neman gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta raba tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle daga kujerarsa ta Minista.
Hukumar NCDC ta gargaɗi jihohi 10 kan haɗarin barkewar kwalara da sauran cututtuka sakamakon ambaliyar ruwa da ake hasashen za ta afkuwa a daminar bana.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba za ta maido tallafin man fetur duk da tashin farashin man fetur a kasuwanni. Wale Edun ya ce za a tallafawa talaka.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta ADC, Dele Momodu ya bayar da shawara game da yan takara da ya ke ganin za su kai su ga ci a 2027.
Bola Tinubu
Samu kari