Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta fitar da tuhume-tuhume 13 a kan mutanen da ake zargi da shirya yi wa shugaba Bola Tinubu juyin mulki a Najeriya, za su gurfana a kotu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Najeriya ta fara shirin tsayar da ƴan takarar da za su fafata da ƴan adawa a babban zaben 2027 da ke karatowa.
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
Sakataren CUPP, Mark Adebayo, ya gargaɗi jam'iyyun adawa su haɗe muddin suna son ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027 a cikin hirar yau 20 ga Afrilu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Abubakar Yusuf ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu game da dogaro da gwamnoni wajen cin zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC da ke hamayya da gwamnatin tarayya ta ce akwai babbar matsala a shirin dawo da ƴan ta'adda cikin jama'a.
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Najeriya na alhinin rasuwar tsohon shugaban NFA, Alhaji Ibrahim Galadima, wanda ya rasu a Kano yana da shekaru 78. Tinubu ya aika sakon ta'aziyya mai ratsa zuciya.
A labarin nan, za a ji aikin da Shugaba mai ci, Bola Ahmed Tinubu da sauran wadanda ke da niyyar neman kujerar shugaban kasa a 2027 suka fara yi wa ƴan ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari