Bola Tinubu
Fadar shugaban kasa ta ce hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na dab da sauka zuwa kasa sosai inda ta ba da tabbacin hakan saboda matakan da ake dauka.
A labarin nan, za a ji cewa an fara yabon manufofin Gwamnan Babban Bankin Najeriua, Olayemi Cardoso bayan Naira ta fara dawo wa hayyacinta a kasuwar musayar kudi.
Babban jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya bayyana cewa za a iya samun rikici a kasar nan, idan har aka nada wani tsohon alkali a matsayin shugaban INEC.
Ministan Kudi kuma Ministan Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya bayyana cewa an dakatar da harajin a 4% kan kayan da ke shigo wa Najeriya.
A labarin, za a ji yadda kungiyoyin ma'aikatan malaman manyan makarantu a Najeriya su ka ce ba za su zuba ido gwamnati ta watsar da lamarinsu ba.
Wani kusa a jam'iyyar APC ta jihar Kano, Jadda Garko, ya yi zargin cewa an shirya masa zagon kasa don ka da ya samu mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya katse hutunsa a kasashen waje yayin da ake shirin mayar da Siminalayi Fubara kan kujerarsa.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta dura kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar bayan ya soki mulkin shugabam kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Dattawan jam'iyyar APC a jihar Ondo sun yi alkawarin samawa shugaba Bola Tinubu kuri'a miliyan 1.5 a 2027, sama da wanda Rabiu Kwankwaso ya samu a Kano.
Bola Tinubu
Samu kari