Bola Tinubu
Shugaban ƙaramar hukumar Badagry, Babatunde Hunpe, ya ayyana kwanaki 7 na jimami bayan rasuwar Akran Aholu Menu Toyi I, mai cike da tarihi a Badagry.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Sarkin Badagry, ya bukaci yan Najeriya su yi koyi da halayen marigayin nagari.
Kusa a APC, Malam Salihu Isa Nataro ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo da Nasir El-Rufa'i APC domin ya taimaka masa a zaben 2027 da ke tafe.
Peter Obi ya tambayi inda Shugaba Tinubu yake, inda ya soki yadda shugaban kasar ya kwashe kwanaki 196 a waje yayin da Najeriya ke fuskantar talauci da rashin tsaro.
An garkame matashi Abubakar Salim Musa, matashi mai sukar Tinubu a gidan yarin Keffi, laamarin da ya janyo raddi daga Atiku Abubakar da Amnesty International.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da kyamarorin CCTV da aka kafa a kan dagar Third Mailand da ke Legas da aka kashe wa Naira biliyan 40.
A labarin nan, za a ni cewa Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya kwantar da hankalin 'yan 'kasa game da matsalar tsaro.
Kasafin kudin Najeriya na 2026 na tiriliyan ₦58.18 na fuskantar barazana sakamakon faduwar farashin mai da matsalar samar da danyen mai a cikin gida Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta za ta kashe sama da N1bn domin a yi gyare-gyaren gidajen Shugaba Bola Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima.
Bola Tinubu
Samu kari