Bola Tinubu
Kungiyar RHA ta yi ikirarin cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya share hawayen yan Arewa ta hanyar zuba masu ayyukan more rayuwa masu dunbin yawa.
Alhaji Yerima Shettima ya yi watsi da amincewa da tsohon sanata Shehu Sani a matsayin ɗan takarar sulhu na APC a Kaduna ta Tsakiya gabanin zaɓen 2027.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana yawan kuskure wajen ayyana sunan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da kujerar da yake kai, ta yi wa jama'a gyara.
Sabon ministan makamashi a Najeriya, Joseph Tegbe ya musanta rahoton cewa ya yi alkawarin gyara matsalar lantarkin Najeriya cikin watanni uku yayin tantance shi.
Jam'iyyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa za ta gudanar da zaben fitar da gwani domin tsaida dan takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Adams Oshiomhole ya ce zaman Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa ya saba da sabhwar dokar da aka samar.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya mika fom din neman takarar Bola Tinubu a 2027. APC ta nemawa Tinubu goyon bayan jama'ar Najeriya.
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya ce shi ne ya nemi a mayar da shi daga Jamus zuwa Afirka ta Kudu saboda ra'ayinsa da kusancin ƙasashen biyu.
A labarin nan, za a ji cewa sabon ministan makamashi da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa ya sha alwashin kawar da matsalar wuta a cikin kwanakin 100 farko.
Bola Tinubu
Samu kari