Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi masu karfi sun nuna cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karkata wajen samar da jiha a yankin kabilar Ibo.
Hedkwatar tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa sunayen sojojin da ta gano suka da laififfuka a zargin da ake yi na yunkurin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Wasu rahotanni daga fadar shugaban kasa sun nuna cewa Shigaba Bola Tinubu na duba yiwuwar kafa karin jiha daya a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya.
Wata kungiyar matasan APC a yankin Arewa maso Gabas ta caccaki wasu ’yan siyasa da suka nuna kiyayya ga mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da cewa an mika rahoton binciken da aka gudanar kan zargin wasu sojoji da yunkurin hambarar da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa kan batun sauya Kashim Shettima a zaben 2027. Ta yi gamsashshen bayani.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasar waje. Shugaba Bola Tinubu ya yi tafiya ne zuwa kasar Turkiyya inda zai gudanar da wasu muhimman abubuwa.
Jigo a jam'iyyar APC, Farfesa Haruna Yerima, ya yi magana kan batun sauya tikitin Tinubu/Shettima a zaben 2027. Ya bayyana babban kuskuren da APC za ta yi.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya amsa tambayoyi game da cewa zai maye gurbin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari