Bola Tinubu
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya ce jami’an sojojin da aka kama kan yunkurin juyin mulki sun san illar abin da suka aikata.
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunkurin juyin mulki a Najeriya. An samu sunayen mutum 40 da aka kama bisa yunkurin kifar da Bola Tinubu.
Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya ba da tabbaci cewa Shugaba Bola Tinubu zai ci nasara a zaben 2027, yana jaddada ingantaccen shugabanci da tsaro a Arewa.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya ce Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa, yana kiran sa ɗan siyasa na gaskiya.
Gwamnatin Rivers ta ce ba ta hanawa Wike shiga filin wasan Yakubu Gowon saboda gyare-gyare. Gwamna Fubara na goyon bayan Tinubu a zaben shekarar 2027.
Gwamna Uba Sani ya jinjinawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa yadda ya sa Tudun Biri a shirin sake gina matsugunan mutanen da rigingimu ya shafa a Najeriya.
Majiyoyi sun bayyana shirin juyin mulki da aka shirya, inda aka bankado makamai da kuɗaɗe daga jami’an soja da fararen hula, ciki har da tsohon gwamna Timipre Sylva.
Gwamna Umaru Bago ya bukaci a dawo wa'adi daya a ga gwamnoni da shugaban kasa a Najeriya ba tazarce ba ta samu goyon bayan masana da 'yan siyasa.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce Najeriya ba ta taba samun shugaba cikakken dan siyasa kamar Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari