Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan tsarin hada-hadar kudin da duniya ke amfani da shi, ya ce yana durkusarda kasashen Afirka masu tasowa.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa Atiku Abubakar da sauran 'yan adawa na taimaka masu. Ya ce yadda suke caccakae juna abin burgewa ne ga APC.
Kungiyar Kwankwasiyya ta yi martani kan cewa Malam Ibrahim Shekarau ya ce Rabiu Kwankwaso ya ce Rabiu Kwankwaso na yi wa Bola Tinubu aiki a boye.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zargi APC da gwamnoni da karkatar da kudaden jama’a domin shirye-shiryen yakin neman zaben 2027 na Bola Tinubu.
Shaidar gwamnati ta fada wa kotun tarayya da ke Abuja cewa wadanda ake zargi da yunkurin juyin mulki sun bayar da bayanansu cikin son rai ba tare da tilastawa ba.
Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Tinubu kan mutuwar Hon. Abba Anas Adamu a hannun masu garkuwa ranar 12 ga Mayu, 2026, yana mai kiran a gyara tsaro da gaggawa.
Primate Ayodele ya yi hasashen cewa kasashen Amurka da Birtaniya ba za su goyi bayan Tinubu a 2027 ba, yana mai jan kunnen jam'iyyun hamayya su hada kai.
Tsohon minista, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa ganawarsa da Kashim Shettima, tare da Abdullahi Ganduje ta mayar da hankali kan siyasar Kano ta Arewa.
Kungiyar City Boy Movement ta yi martani kan cewa dan shugaban kasa Bola Tinubu ya ce ko Allah ba zai hana Bola Tinubu tazarce da yin shekara takwas a 2027 ba.
Bola Tinubu
Samu kari