Bola Tinubu
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai fara kaddamar da manyan ayyukan more rayuwa a Abuja daga ranar Talata.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa ko da za a sace kowa da kowa a kasar nan ba zai hana shugaba Bola Tinubu samun nasara a zaben 2027 ba.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da sakin N10bn domin karfafa shirin dakile yiwuwar barkewar cutar Ebola a Najeriya bayan bullar sabbin cututtuka a Afrika.
Majalisar wakilan tarayya ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki matakai masu tsauri domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan Najeriya.
Kakakin kungiyar ACF, Farfesa Tukur Mohammed-Baba, ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rasa gagarumin goyon bayan Arewa tun bayan zaɓen 2023.
A labarin nan, za a ji shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa nan gaba kadan za su amince da dokar kafa yan sandan jihohi.
Limamin cocin Katolika, Fasto Ejike Mbaka, ya ce sace ɗaliban Oyo wata manufa ce ta siyasa domin hada yan Najeriya da n kasa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta fara shari'a da wani mutum da ake zargin yana amfani da kafafen sada zumunta wajen neman a yi juyin mulki.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya bukaci gwamnatin Najeriya ta gaggauta daukar matakan da suka dace domin magance matsalar tsaron Najeriya da ya shafi jihohi da dama.
Bola Tinubu
Samu kari