Bola Tinubu
Ozonna Soludo, dan gwamnan jihar Anambra ya jawo takaddama a kafafen sada zumunta bayan ya saki bidiyon wakar sukar manyan mutane har da mahaifinsa.
Masana da wasu masu ruwa da tsaki sun nuna damuwa kan yiwuwar matsalolin da tsarin 'yan sandan jihohi zai iya haifarwa idan aka kafa shi ba tare da hattara ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi murabus daga mukaminsa. Ya kafa hujja kan sabon bayanin asusun IMF.
Wani ɗan majalisar Amurka ya ce gwamnatin Donald Trump za ta sa ido sosai kan yadda zaɓen Najeriya na 2027 zai gudana domin tabbatar da sahihancinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Alhaji Ganiyu Kolapo Oseni, yana mai cewa shi ne mutumin da ya fara shigar da shi siyasa kuma ya taimaka masa.
Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa a Majalisar Dattawa, Uzor Orji Kalu, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu bai da abokin hamayya a zaben shekarar 2027.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaben shekarar 2027, ana ganin akwai wasu lamuran siyasa da har yanzu ba a kai ga warware su ba da ake ganin suna da tasiri.
A labarin nan, za a ji manyan labarai da suka faru tare da jawo cece-kuce a fadin Najeriya inda aka dura a kan gwamnatin Tinubu game da wasu daga cikinsu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai bukatar karin haske daga gwamnatin tarayya kan rahoton da IMF ya fitar game da tattalin arzikin Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari