Bola Tinubu
Shahararren dan wasan Kannywood, Rabiu Rikadawa ya tabbatar da ficewarsa daga tafiyar goyon bayan Bola Tinubu da ake kira Triple R Kannywood a Najeriya.
Shahararriyar jarumar fim, Clarion Chukwurah, ta ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, shawara kan matsalar rashin tsaron da ake ci gaba da fuskanta a Najeriya.
A labarin nan, za a ji jam'iyyar yan adawa, NDC ta bayyana mamakin yadda aka samar da hukuma har ta shiga cikin kasafi da daukar ma'aikata amma ta barauniyar hanya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu, lakabin "Iya Alakara" cikin barkwanci yayin wani taro a Fadar Shugaban Ƙasa.
Mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi, ya yi zarge-zarge kan gwamnatin tarayya. Adeniyi ya ce gwamnati na kokarin rufe masa baki.
Ana ci gaba da muhawara kan bullar hukumar PFIPC wadda gwamnatim shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta nuna cewa kwata-kwata ba ta san da zamanta ba.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Bola Tinubu
Samu kari