Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta shirya zaben wasu daga cikin matan Kano a koya masu sana'ar soya kosai.
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta girbe amfanin d ata shuka a fadar shugaban kasa. Ta girbe alayyahu, rama da sauran kayan gona. Ta bukaci a koma gona.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Bola Ahmed Tinubu ta fito da bayanai kan zargin hukumar bogi da aka kafa a karkashinta na da asusu a bankin CBN a kasar nan.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya yi barazanar kai shugaban ma'aikatar bogi, Adeniyi Adeyemi, kara gaban kotu kan zargin bata suna.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi ram da mahaifin Adeniyi da ake zargi da badakalar kafa ma'aikatar bogi.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff, ya yi magana kan takarar Atiku Abubakar a zaben shekarar 2027. Ya ce ba zai kai labari ba a takarar shugaban kasa.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff, ya soki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi. Ali ya ce Obi yana son a raba Najeriya.
Jam'iyyar adawa t ADC ta bayyan cewa ta shirya magance duk wasu matsaloli da ke iara jefa yan Najeriya cikin kangin yunwa da matsin rayuwa idan ta karbi mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya lashi takobin amfani da sababbin fasahohi na zamani wajen yakar duk wata barazana ta tsaro da dawo da zaman lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari