Bola Tinubu
Binciken kwa-kwaf ya tabbatar da cewa bidiyon da ke nuna Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ministoci suna rera tsohuwar wakar kasa ba sabon bidiyo ba ne.
Adeniyi Adeyemi ya bayyana shirye-shiryen sa na hadin gwiwa da ICPC bayan Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci hukumar ta binciki huldar hkumar PFIPC.
Gwamnonin APC 21 sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Shugaba Bola Tinubu, suna mai cewa gyare-gyarensa suna da muhimmanci wajen farfaɗo da Najeriya.
Mai ba Atiku Abubakar shawara kan yada labarai, Paul Ibe, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da Femi Gbajabiamila kafin binciken ICPC ya fara.
Legit Hausa ta yi bincike kan jita-jitar cewa alkali 'Tsamma Abubakar' ya makance bayan ba shugaba Tinubu nasara a kotu bayan zaben shugaban kasa na 2023.
Kakakin ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya fitar da jawabi game da rigimar ICPC da Nasir El-Rufai. Jam’iyyar ADC ta yi magana game da halin da El-Rufai yake ciki
Wata kungiyar farar hula da ke ayyukan siyasa ta CNPP ta fara kira a sauke manyan jami'an gwamnatin Bola Tinubu kan samar da ma'aikatar bogi a Najeriya.
A labarin nan, za a ji bayan gwamnati ta yi watsi da zargin da ake yi wa Femi Gbajabiamila, Tinubu ya ba shi muhimmin mukami a kwamitin yan sandan jihohi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kare tikitin takarar Peter Obi da tasirin da ake sa ran za su yi a z=babban zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari