Bola Tinubu
Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan na ci gaba da fuskantar matsin lamba daga bangarori daban-daban, ana neman ya sauka daga mukamin kafin zaben 2027.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah, ya yi hasashe kan tazarcen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karyata hoton takardar N5,000 mai ɗauke da fuskar Shugaba Bola Tinubu da ke yawo, inda ya ce labarin ƙarya ne babu gaskiya.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayar da kwangilar gina tashar solar ta N3.8bn a Jami'ar Aliko Dangote, da ke Wudil, jihar Kano don magance matsalar wutar lantarki.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kabiru Garba Maraba ya hakura da jam'iyyar APC bayan wadansu matsaloli da suka ki ci suka ki cinyewa na tsawon lokaci.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu yana cikin wani hali kan Kashim Shettima.
Yar tsohon shugaban kasa, Iyabo Obasanjo ta gana da Shugaba Tinubu a Lagos inda ta bayyana shirin tsayawa takarar gwamnan Ogun a zaben shekarar 2027.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bai wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kyautar sabon takobin girmamawa inda ya bukace shi ya yaki cin hanci.
Bola Tinubu
Samu kari