Bola Tinubu
Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bukaci ‘Yan Sanda su yi bincike a kan zaben Adamawa. Shugaban mai jiran gado yana so a binciki abubuwan da suka faru.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya roki rundunar yan sanda ta gudanar da bincike kan ruɗanin da ya faru yayin cikon zaben gwamna a Adamawa.
Wani matashi dan Najeriya a yankin Arewa ya bayyana aniyarsa ta yin tattaki daga jiharsu zuwa Abuja domin ganin an rantsa da Bola Ahmad Tinubu gaban idonsa.
Tun dawowar mulkin damokradiyya a 1999, yan takarar shugaban kasa na ta amfani da dabaru iri-iri kamar su koka wajen kawo kan masu zabe a Najeriya su zabe su.
Wata ƙungiyar magoya bayan Peter Obi, ta nemi zaɓaɓben shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, da ya fito ya wanke kansa kan zargin zama ɗan Guinea da ake masa.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya bayyana hangensa cewa manyan yan takarar jam'iyyun adawa uku sun taka rawa har Bola Tinubu ya ci zabe a saukake
Kila Sanatocin Arewa irinsu Barau Jibrin ba za su kai labari a zaben Majalisa ba. Gwamnoni sun karkata ga irinsu Orji Kalu, Osita Izunaso da Godwill Akpabio
Magoya bayan Peter sun yi gaskiya da suka ce an yi masu magudi. Shafin IRev ya nuna a asalin kuri’un da mutane suka kada, Peter Obi yana gaban Bola Tinubu.
A makon nan ne kwamitin harkokin kasar wajen yakin neman zaben APC a 2023 ya dawo da Naira miliyan 2.4 zuwa ga uwar kwamitin kamfe na PCC bayan kudi ya yi saura
Bola Tinubu
Samu kari