Bola Tinubu
Dakta Betta Edu tana daga cikin ministoci 45 da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar a ranar Litinin, 21 ga watan Agusta, a babban birnin tarayya Abuja.
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki, inda ta bayyana cewa 'yan ƙasa.
Abubakar Malami ne ministan shari'an da ya fi jimawa a kan mulkin tun shekarar 1999, mun haɗa muku baki ɗaya ministocin shari'a da aka yi a jamhuriya ta huɗu.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya gargaɗi sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike da ya bi a hankali don gudun kar ya jefa.
Wani matashi dan Bauchi, Khamis Musa Darazo, ya sha alwashin sauya sunan diyarsa zuwa na mahaifiyar shugaban kasa Bola Tinubu idan ya yi nasara a kotun zabe.
Bola Ahmed Tinubu ya hadu kan sha’anin tsaro da jagororin kungiyar ECOWAS. Dama tun da aka kifar da Mohammed Bazoum, Shugaban Najeriya ya dage a kora sojoji.
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai zo birnin domin ɗaga tutar jam'iyyar APC ko ta PDP ba, ya zo ne domin taimakawa Tinubu.
Binciken kwakwaf ya bayyana gaskiyar wani faifan bidiyo inda aka gano Janar Tchiani na cewa ba zai saurari Shugaba Tinubu ba saboda gwamnatinsa Haramtacciya ce.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya gargadi Shugaba Tinubu da kungiyar ECOWAS kan afkawa Nijar, ya ce kasashen 'yan uwan juna ne musamman Arewa.
Bola Tinubu
Samu kari