Bola Tinubu
Olusegun Obasanjo ya na ganin maganar matatar man Fatawal ta fara aiki a shekarar nan kanzon kurege ne, ya ce Bola Tinubu ya daina yaudarar kan shi kan matatun.
Kungiyar yan kasuwa wato TUC ta ce ba za ta shiga yajin aikin gama gari da kungiyar kwadago ta kasa ta shirya fara yi a ranar Satumba, 5 ga watan satumba ba.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo kan ma’aikatan gwamnati, akwa yiwuwar ya nemi a rage adadinsu. 1% zuwa 2% na adadin al’umma su na cinye duka kudin shiga
Yayin da a kwanakin baya Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin rage farashin gas, a yanzu farashin shi ma ya yi tashin gwauron zabi kamar man fetur a Najeriya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi martani bayan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta sanya ranar da za ta yanke hukuncinta kan ƙarar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da ministocin tsaro da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a fadar shugaban ƙasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ko kadan bai damu ba ganin yadda ake shirin karkare shari'ar zaben shugaban kasa a ranar Laraba 6 ga watan Satumba a Abuja.
Sabon shugaban NNPP na shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya, Alhaji Wasiu Ajirotutu, ya ce Rabiu Kwankwaso ba ɗan amana bane a siyasa domin ya ci amanar NNPP.
Peter Obi, ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar Labour ya fadawa kotun zaɓe buƙatunsa guda biyar da yake so ta cika ma sa kan shari'arsa da Shugaba Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari