Bola Tinubu
Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan shirin kamfanin Zhongshan Fucheng na kwace jiragen shugaban kasa guda uku da kotu ta ba shi izini kan sabani da jihar Ogun.
Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta wallafa ya nuna raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya zuwa kashi 33.40 a watan Yulin 2024.
Majalisar shari’a ta kasa (NJC) a ranar Alhamis, 15 ga Agusta, ta bada shawarar Mai shari’a Kudirat Motonmori Kekere-Ekun ta zama shugabar aklalan Najeriya (CJN).
Kungiyar Yarabawa ta yi kira ga masu neman kifar da gwamnatin Bola Tinubu a lokacin zanga zanga da su jira sai a shekarar 2031 bayan ya yi tazarce tukunna.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu yana shirin sauyawa Ganduje mukami da na jakada a kasashen Afirka bayan zargin cin hanci.
Shugaba Bola Tinubu da takwaransa na Equatorial Guinea,Teodoro Obiang Nguema Mbasogo ne su ka sanya hannu kan yarjeniyar habaka bangaren iskar gas.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bayyana makomar shugabannin da ke barin talakawansu cikin yunwa domin akwai sakayya.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ma ci gaba da ikirarin cewa matakan da ta ɗauka za su ceto daga hahlin kuncin da ake ciki.
Wata kotu a kasar Faransa ta ba da umarnin kwace jiragen saman shugaban kasar Najeriya uku bayan shigar da korafi da kamfanin Zhongshan na China ya yi.
Bola Tinubu
Samu kari