Bola Tinubu
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya fito ya kare matakin da ya dauka na caccakar Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki a kasa.
Gwamnatin jihar Kano ta caccaki jam'iyyar APC kan zargin yin kwana da kayan tallafi na Gwamnatin Tarayya inda ta ce komai na Gwamna Abba Kabir a bayyane yake.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ce an kama wasu ƴan siyasa bisa zargin tallafawa zanga zanga ɗa N4bn a Abuja da wasu jihohi.
Gwamnatin tarayya ta yi bayani kan dan kasar waje da ake zargi da raba tutar Rasha ga masu zanga zanga, ta kwato kudin kirifto N83bn da aka turo ga matasa.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Bola Tinubu kan harkokin sadarwar zamani, Olusegun Dada, ya lissafa muhimman shirye shirye 11 na gwamnatin tarayya.
Gwamnan jihar Kebbi ya ce ba a yi maganar dawo da tallafin man fetur ba a zaman majalisar magabatan kasa da ya gudana a fadar shugaban kasa a ranar Talata.
Bello Habib Galadanci wanda aka fi sani da Dan Bello ya fito ya caccaki manufofin da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta kawo a kasar nan.
Dele Alake, ministan ma’adanai, ya dage cewa an yi zanga-zangar nuna adawa da wahalhalun da ake yi a wasu garuruwa da nufin hambarar da gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta shawarci masu son a canza gwamnati a kasar nan da su jira har sai lokacin zaben 2027. Dele Alake ne ya ba da wannan shawarar.
Bola Tinubu
Samu kari