Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da harin kunar bakin wake sa 'yan ta'adda suka kai a karamar hukumar Gwoza ta jihar Borno inda suka hallaka mutane.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ki amincewa da nadin Dakta Maryam Ismaila Keshinro wacce za ta wakilci jihar bayan Bola Tinubu ya nada sababbin sakatarorin din-din-din.
Akalla jihohi 20 a Najeriya ne ba su da zababbun shugabannin kananan hukumomi yayin da gwamnonin suka ki gudanar da zaben amma suka kafa kwamitin riko.
Abin da ya faru a Kenya, darasi ne ga Najeriya a ra'ayin Sanata Shehu Sani.Sanatan ya ankarar da talakawa irin karfin da suke da shi na juya gwamnati.
Shugaba Bola Tinubu ya nada akalla mutane takwas a gwamnatinsa da suka yi aiki tare da shi a lokacin da yake gwamnan jihar Legas. Mun tattaro jerin mutanen.
Ma'ajiyin kungiyar kwadago ta ƙasa ta roki Bola Ahmed Tinubu ya zauna da ƴan kwadago su yi amfani da alkaluman NBS wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa a lokacin mulkin Shugaba Bola Tinubu an fi samun tsaro fiye da mulkin Buhari.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon taa'aziyya kan rashin da karamar Ministar harkokin 'yan sanda, Hajiya Imaam Sulaiman-Ibrahim ta yi.
A lokacin da ake kuka kan tsadar rayuwa da farashin abinci, gwamnatin tarayya ta na kokarin sayo jirgin biliyoyi domin fadar shugaban kasa daga kasar waje.
Bola Tinubu
Samu kari