Bola Tinubu
Sanata Kofowola Bucknor-Akerele wacce ta rike muƙamin mataimakiyar Bola Tinubu a jihar Lagos ta koka kan irin halin shugaban na rashin karbar shawara.
Tsohon shugaban NESG, Kyari Bukar ya bayyana cewa Bola Tinubu ya biyo hanya mai gargada wajen tuge tallafin man fetue shiyasa aka shiga ƙangin wahala.
Daga dawowar shugaban kasa ya fuskanci matsalar ambaliyar ruwa, kudin fetur, zaben Edo da ASUU. Daga cikin bukatun da ASUU ke da su akwai biyan albashin malamanta.
Shugaba Bola Tinubu ya fadi dalilin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya inda ya ce ko kusa ba maganar kwasar kudi ba ne ya kai shi 'Aso Rock' a Abuja.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin kunci da ake ciki a kasar inda ya jingina laifin ga matakan da aka dauka a baya.
Kwamitin tsarawa da gyara albashin ma'aikata (NSIWC) ya tabbatar da cewa za a tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 tun daga watan Yulin 2024.
Jagoran siyasar jihar Kano kuma jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashi kan zaben 2027 inda ya ce suna kan shirin game da haka.
A wani rahoton nan za ku ji cewa shugaban kasar nan, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bukaci masu ruwa da tsaki sun tabbatar an yi zaben Edo bisa adalci.
A cikin labarin nan, za ku ji cewa jagororin kungiyoyin matasa sama da 60 sun janye daga shiga gagarumin zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin tarayya.
Bola Tinubu
Samu kari