Bola Tinubu
Sakataren kungiyar Izala, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga matasa su kauracewa duk wata zanga-zanga da ka iya kawo tashin yamutsi a ƙasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya mika sakon ta'aziyyarsa kan rasuwar wani dan majalisar wakilai daga jihar Kaduna. Ya yiwa majalisa da gwamantin Kaduna ta'aziyya.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce akwai rudani kan hukuncin da kotun tarayya ta yi kan yancin kananan hukumomi, ya kafa kwamiti domin duba hukuncin.
Fitaccen mai barkwancin nan daga Arewa, Umar Bush ya samu mukamin mai tallafawa Hon. Mohammed Abba Isah kan harkokin nishadi a ofishin Shugaba Bola Tinubu.
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Bauchi, Dakta Aliyu Muhammad Sani ya bayyana abin da ya kai malamai fadar shugaban kasa a makon da ya wuce.
Kungiyar Arewa Youth Federation ta barranta kanta ta zanga-zangar da ake shirin ya a Najeriya inda ta ce ana ƙoƙarin mayar da Najeriya baya wurin ci gaba.
Kungiyar matasan Arewa ta Arewa Youth Ambassadors (AYA) to kori shugabanta, Yahaya Abdullahi, inda ta zarge shi da son rai da kabilanci.l, tare neman a yi bincike.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi kira ga ƴan Najeriya su jingine duk wani banbanci a halin yanzu, su goy bayan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da gudummuwar tirela 20 ta shinkafa ga kowace jiha domin a rabawa talakawa masu ƙaramin ƙarfi.
Bola Tinubu
Samu kari