Bola Tinubu
Atiku Abubakar ya ce ba ya hassada ga Bola Tinubu mai saka al'umma a wahalar rayuwa. Atiku ya ce Tinubu bai tanadi komai ga yan Najeriya ba ya fara mulki.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya sake sako gwamnatin Tinubu a gaba kan manufofin da ya ce su na kashe yan Najeriya da jefa su a wahala.
Kungiyar Arewa Consensus for Jonathan (ACJ) ta bayyana nadamar kin zaben Jonathan a 2015, tana yabawa da irin ci gaban da ya kawo yankin Arewa a fannin ilimi.
Sarakunan gargajiya sun hada kai sun tunkari gwamnatin tarayya kan tsadar rayuwa. Sarakuna sun bukaci Bola Tinubu ya saukakawa talakawan Najeriya.
Tsohon Ministan wasanni da matasa, Solomon Dalung ya koka kan garambawul a gwamnatin Bola Tinubu inda ya ce ya kamata a sallami 70% na Ministoci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmes Tinubu ya yi kira da jagororin APC reshen jihar Oyo su haɗa kai, su kwace mulkin jihar a zaben 2027 saboda tana da muhimmanci.
Rundunar yan sandan Najeriya ta kara musanta cewa jami'anta sun kama yara masu kananun shekaru yayin zanga zangar adawa da manufofin gwamnatin Tinubu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce ana kan hanyar fita daga wahalar rayuwa duk da ana shan wahala a yanzu. Tinubu ya ce sai an dauki lokaci kafin samun gyara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Riyadh da ke Saudiyya domin halartar taron Larabawa da kasashen Musulunci inda za a tattauna muhimman batutuwa.
Bola Tinubu
Samu kari