Bola Tinubu
Ministan Gidaje Yusuf Abdullahi Ata ya ce babban burinsa a matsayin minista shi ne dawo da Kano ga APC a 2027, yana mai godiya ga Tinubu kan nadin da aka yi masa.
Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kara korar wasu minitoci. Dakta Wunmi Bewaji ya ce akwai sauran baragurbi.
Tinubu ya isa Saudiya domin halartar taron kasashen Larabawa da Musulunci, wanda zai tattauna kan kasuwanci, yaki da ta’addanci, da ci gaban ababen more rayuwa.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta musanta hannu a shirin gudanar da taron addu'a kan halin kunci da tsadar rayuwa da ake fama da su.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi kaca-kaca da jam'iyyun adawa a kasar musamman kan zaben Amurka inda ta ce za ta lashe zaben da za a gudanar a 2027.
Za a ji Sheikh Bashir Aliyu Umar ya fallasa ‘cushen N40bn’ a majalisar tarayya. Malamin ya nuna takaici kan zargin badakalar cushe a kasafin kudi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya gobe Lahadi zuwa ƙasa mai tsarki domin halartar taron ƙasashen Larabawa da Musulunci ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nada Farfesa Abdullahi Mustapha a matsayin Darakta Janar na hukumar NBRDA a wa'adi karo na biyu.
Bola Tinubu ya karawa kananan Ministoci girma, sababbin ministocin tarayya sun shiga ofis da kafar dama. Akwai kananun ministoci a majalisar da ta kunshi mutane 48.
Bola Tinubu
Samu kari