Bola Tinubu
A wannan labarin, gwamnatin Ekiti ta rage yawan kwanakin da ma'aikatanta ke zuwa aiki a mako saboda rage radadin karin farashin litar fetur, amma ba ga kowa ba.
Yayin da ya kammala ziyara a kasar China, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci yan Najeriya mazauna kasar da su tabbatar da sun wakilci kasarsu a ketare.
Matar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu ta raba kudi N50m ga mata 1,000 a jihar Zamfara. An raba kudin ne domin bunkasa kananan sana'o'i.
A rahoton nan,za ku ji cewa kungiyar North West Agenda for Peace (NOWAP) ta bayyana fatan gwamnatin tarayya za ta kawo karshen matsalar tsaro a yankin.
Sheikh Muhammad Adamu Dokoro ya ce Fir'aunanci da ake a Najeriya ya yi yawa bayan kara kudin man fetur. Malamin ya ce yan siyasa ba sa tausayawa talaka.
Za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta bukaci shugaban kungiyar kwadago na kasa (NLC), Joe Ajaero da ga bayyana gabanta ranar 25 Satumba, 2024.
Yan majalisar wakilai, PDP da NNPP sun bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai. Haka zalika kungiyar lauyoyi da kungiyar CNG a Arewa sun bukaci rage kudin mai.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa gwamnati ta bayyana cewa dole sai ma'aikacin da ya mallaki katin shaidar dan kansa ta NIN za ta sayarwa shinkafa mai sauki.
A rahoton nan, gwamnatin Kano ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan mutanen da ake zargi da gurbata zanga-zangar lumana ta kwanaki 10 a jihar.
Bola Tinubu
Samu kari