Bola Tinubu
Jam'iyyar APC ta yi martani kan kalaman jagoran NNPP na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso na zargin gwamnatin tarayya ga nuna wariya ga gwamna Abba Kabir Yusuf.
Jam'iyyar APC mai mulki ta barranta da maganar takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. An hango alluna takarar shugaban kasar a Abuja
Kungiyoyin Arewa da Kudu sun bukaci Bola Tinubu ya rage kudin man fetur. Hausawa, Yarabawa da Ibo sun yi magana ga gwamnatin tarayya da murya daya.
Hukumar DSS ta tsorata da barazanar kungiyar NLC inda ta sake shugabanta, Kwamred Joe Ajaero mintuna kafin wa'adin da aka gwamnatin Bola Tinubu ya cika.
Yayin da ya rage saura ƴan kwanaki kallilan, APC ta ɗage ranakun taron shugabanni da majalisar zartaswa NEC wanda sa ran yanke makamar Dr. Ganduje.
Wasu masu fashin baki sun fara hasashen wadanda suke ganin Shugaba Tinubu zai iya yin amfani da su wurin maye gurbin mai magana da yawunsa, Ajuri Ngelale.
A wannan labarin, tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa matakin da jami'an DSS su ka dauka na kutse ofishin SERAP bai dace ba.
Kungiyar kwadago ta bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai, rage kudin wutar lantarki, sake shugaban kwadago, Joe Ajearo da kuma fara biyan sabon albashi na N70,000.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya koka kan yadda ya ce gwamnatin Bola Tinubu na nuna wariya ga gwamnan Kano.
Bola Tinubu
Samu kari