Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta ware kudi n3bn ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Bauchi. Sanata Shehu Umar Buba ya xe ya kamata gwamnatin Bauchi ta raba kudin.
Shugaba Bola Tinubu da shugaban kasar Sin, Xi Jinping sun rattaba hannu kan yarjejeniyar aikin dala biliyan 3.3 da zai bunkasa masana'antun Najeriya.
Yan Najeriya sun koka kan yadda suka gaza samun wajen da ake sayar da shinkafar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a kan N40,000 a birnin tarayya Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan kalaman da tsohon mataimakin shugabanta na kasa, Salihu Lukman, ya yi. Ta ce shi ma ya gaza.
Daya daga cikin jiga jigan APC, Joe Igbokwe ya roki Shugaba Bola Tinubu da ya duba yiwuwar janye karin kudin wutar lantarki da aka yi saboda ceto 'yan kasuwa.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta ce babu maganar karin harajin VAT zuwa 10%, kamar yadda Ministan tattalin arziki, Wale Edun ya tabbatar.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya Muslim Muslim ne suka kara kudin man fetur domin su bata mulkin Bola Tinubu. Ajuri Ngelale ya ajiye aiki a fadar shugaban kasa
Tsohon ministan harkokin kasashen waje, Bolaji Akinyemi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya yi taka-tsan-tsan game da karbo bashi daga kasar Sin watau China.
A wannan rahoton za ku ji cewa fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Bello Yabo ya yi martani ga kalaman yan bindiga na son sace shi. Ya ce ba a biyan fansa.
Bola Tinubu
Samu kari