Bola Tinubu
A labarin nan, kakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Tajuddeen Abbas ya ji dadin yadda gwamnatin Bola Tinubu ta daga likkafar kwalejin ilimi da ke Zaria
Kungiyar yan fansho ta yi watsi da mafi karancin albashi na N70,000 da gwamnatin tarayya ta yi. Sun bukaci yan kwadago su tilasta gwamnati biyan N250,000.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai samu halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA 79) na wannan shekarar ba. An bayyana dalili.
Gwamnatin Taraba ta ce gwamnatin Bola Tinubu ba ta tura mata shinkafa tirela 20 da ta yi alkawari ba. Bola Tinubu ya yi alkawarin tura shinkafa jihohin Najeriya.
A wannan labarin, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta fara sa ido kan wasu 'yan kasuwa a kasar nan domin tabbatar da cewa ba a cutar masu sayen kayayyaki.
Babban bankin Najeriya na CBN ya dawo da harajin tsaron yanar gizo ga yan Najeriya.CBN zai rika karbar O.005% yayin hulda da bankuna ta yanar gizo wajen yan kasa.
Wasu majiyoyi a fadar shugaban ƙasa sun ce Bola Ahmed Tinubu na iya rusa ma'aikatar jin kai tare da cure wasu hukumomi wuri ɗaya, zai kuma kori ministoci.
Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago ya ce galibin ƴan Najeriya ba su san kokarin da Bola Tinubu ke yi wajen tsaftace Najeriya daga cin hanci da rashawa.
Uwargidan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Sanata Oluremi Tinubu ta ba da gudunmawar N500m domin tallafawa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Borno.
Bola Tinubu
Samu kari