Bola Tinubu
Bankin CBN ya ce cire tallafin man fetur da matsalolin tsaro za su iya zama barazana ga tattalin arzikin Najeriya. CBN ya ce asusun wajen Najeriya zai iya ci baya.
A wannan labarin za ku ji shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da samar da hukumar da za ta rika sanya idanu kan safarar makamai zuwa cikin kasar nan.
Ministan matasa ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu ba talaka ba ne da zai saci kudin Najeriya. Ya ce shugaban kasar ya tashi cikin kudi, kasuwanci da kuma mulki.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Hon Ojukaye Flag Amachree a matsayin sabon shugaban tsaron makamashi a ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (ONSA).
A yayin da Shugaba Bola Tinubu ya sanar da bude asusun tallafawa wadanda ambaliya ta rutsa da su, ya ce ambaliyar Maiduguri mukaddari ce daga Allah.
Wani babban fasto a Abuja ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya canza tsare tsaren gwamnatinsa kasancewar yadda kowa ke talaucewa a Najeriya saboda tsadar rayuwa.
A rahoton nan, za ku ji cewa Shugaban kasa, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa asusun tallafa wa mutanen da iftila’in ambaliya ta shafa a jihar Borno.
Kungiyar cigaban Gobir ta bukaci gwamnatin Sokoto da gwamnatin Bola Tiubu su nemo gawar mariyagi Sarkin Gobir da yan bindiga siuka yiwa kisan gilla.
Dakarun sojoji a Najeriya sun yi nasarar hallaka kasurguman yan bindiga da dama a cikin shekara daya da watanni hudu na gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari