Bola Tinubu
Kungiyar 'yan shi'a ta kasa (IMN) ta zargi jami'an tsaron Najeriya da shiga hakkinta ta hanyar hana membobinta gudanar da taro cikin lumana, bayan doka ta basu dama.
Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun ja hankalin gwamnatin tarayya da Bola Tinubu kan titunan Arewa. Sanata Goje da Sanata Sani Musa sun yi kira ga gwamnati.
Wani fitaccen malamin addinin kirista, Fasto Sam Alo ya bayyana cewa addu'a ya kamata a rika yi wa shugaban kasa domin Allah ya haska masa hanya mai kyau.
Wani masanin siyasa, Kelly Agaba ya bayyana rigimar da Nasir El-Rufai ke yi da Gwamna Uba Sani, APC, da Nuhu Ribadu ka iya lalata masa siyasa a nan gaba.
Atiku Abubakar ya zargi jam'iyyar APC da ƙoƙarin kwace zaɓen Osun da karfi. Ya ce mutanen jihar sun nuna jaruntaka wajen kare dimokraɗiyya daga danniya.
'Yan Najeriya masu shiga kasar Nijar da fasfon ECOWAS sun fara fuskantar kalubale da aka fara dakatar da su. Ana zargin ana dawo da wasu zuwa gida Najeriya.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya jajanta bayan rasuwar shugaba a kungiyar PANDEF, Cif Edwin Clark a yau Talata inda ya ce an yi rashin kishin kasa.
Kungiyar 'Arewa Consultative Forum' ta ce samar da hukumomin raya shiyyoyin Arewa maso Gabas da Yamma za su tallafa wajen ceto yankin daga durkushewa.
Wani babban dan adawa a Najeriya ya ce sun fara hada kan 'yan adawa domin tunkarar APC da murya daya a zaben 2027. Za a saka Atiku da Obi a shirin.
Bola Tinubu
Samu kari