Bola Tinubu
Siyasar Najeriya ta dauko wani sabon salo yayin da 'ya'yan manyan kasa ke taya iyayensu fada duk lokacin da aka soki tsari ko kuma salon shugabancinsu.
Majalisar wakilai ta bukaci Tinubu ya sanya dokar ta-baci a kan kiwon lafiya a Abuja. Ta nemi a inganta asibitoci da kuma daukar ma'aikatan lafiya a fadin birnin.
Z a ji cewa tsohon Minista, Muktar Shagari ya ce Arewa za ta marawa Tinubu baya a 2027, yayin da APC ta bayyana shi dan takararta a babban zabe mai zuwa.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya karyata labarin cewa zai nemi takarar shugaban kasa a 2027. Ya ce labarin ba gaskiya ba ne kuma yana goyon bayan Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta maka Sanata Natasha Akpoti a gaban kotu kan zargin bata sunan wasu jami'ai. Sanata Akpabio da Yahaya Bello za su kasance cikin shaidu a shari'ar
Mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu ya ce an kashe 'yan ta'adda da masu laifi 13,500 tun bayan zuwan Bola Tinubu mulki a shekara 2 da suka wuce.
Tsohon hadimin Goodluk Jonathan, Reno Omokri ya ce burisa sh ne yin sulhu tsakanin Atiku Abubakar da Bola Ahmed Tinubu. Reno ya ce Atiku ya taimake shi sosai.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna jin dadi da maraba da sauyin sheka da ke faruwa cikin APC, yana kuma fatan karin ‘yan adawa za su bi sahu.
Mohammed Idris ya ce Tinubu ba ya karkashin ikon kowace ƙungiya, inda ya ce yana yanke shawara da kansa domin ceto tattalin arziki da inganta rayuwar 'yan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari