Bola Tinubu
Yayin da siyasar 2027 ke ƙara kankama, wasu manyan Arewa ƙarƙashin kungiyar Northern Bridge Builders Forum, sun ce Shugaba Bola Tinubu ne zaɓinsu a 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi magana kan zargin da aka jefe shi da shi na cewa ya gana da Shugaba Bola Tinubu a birnin Rome.
Shugabannin APC a jihohin Arewa ta Tsakiya guda shida sun amince da tazarcen Bola Tinubu a wani taro da suka yi a Abuja. Adbullahi Ganduje ya yabawa Tinubu.
Za a ji yadda hadakar Atiku Abubakar ta karyata rahotannin cewa ta zabi jam’iyyar ADC don zaben 2027, ta kuma nesanta kanta daga jita-jitar ba Salihu Lukman mukami.
Jam'iyyar ADC da aka ce Atiku Abubakar, Peter Obi da Nasir El-Rufa'i za su hadu a cikinta za ta yi taron gaggawa domin fitar da matsaya kan hadakar yan adawa a 2027.
A wata hira, APC ta bakin Sakataren yada labaran jam'iyyar a Kano, Ahmed S. Aruwa ta fadi dalilin adawa da sauya shekar Rabi'u Musa Kwankwaso daga jam'iyyar NNPP.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa za su bar ministan sadarwa, Bosun Tijani bayan suj tura Tinubu ya koma Legas a zaɓen 2027.
Mambobin Majalisar Tarayya 12 da suka haɗa da sanatoci 2 da ƴan Majalisar Wakilai 10 sun amince Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya zarce zango na biyu a 2027.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya a lokacin Buhari, Babachir Lawal ya soki ganawar da Bola Tinubu da Fafaroma Leo a fadar Vatican yayin ran rantsar da Fafaroma.
Bola Tinubu
Samu kari