Bola Tinubu
Shugaban cocin FARIM, Prophet Samuel Ojo ya ce Tinubu zai sake lashe zabe a 2027 domin Ubangiji ya riga ya amince da hakan. Ya ce duk wani kawance zai rushe.
Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun zargi gwamnatin Tinubu da gazawa kan talauci da tsaro, sun kuma sha alwashin hana shi sake yin nasara a zaben 2027.
Fadar shugaban kasa ta kare matakin da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ke dauka na karbo basussuka. Ta bayyana cewa ciyo bashin da ake yi ba laifi ba ne.
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da ayyukan kungiyar agaji ta duniya mai suna INSO kan zargin alaka da Boko Haram. INSO ta ce tana shirye ta tattauna da Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce babu wani katabus da gwamnatin Tinubu ta tabuka a cikin shekaru biyu da ta yi tana mulki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci 'yan Najeriya da su kai zuciya nesa kan gwamnatinsa. Ya bayyana cewa tabbas akwai alamun nasara daga karshe.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa ya sanar da Shugaba Bola Tinubu cewa ba zai mara masa baya ba a 2023.
Hadimin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Bayo Onanuga, ya bayyana masu masu dora alhaki kan shugaban kasan a matsayin masu saurin manta abubuwan da suka faru.
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin fara biyan daliban makarantun fasaha N22,500 duk wata bayan yin karatu kyauta. Ministan ilimi ya ce za a rika ba su abinci kyauta.
Bola Tinubu
Samu kari