Bola Tinubu
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun tallafin €100m daga Faransa. Za a yi aiki a Katsina, Legas da Abuja a matakin farko kafin sauran jihohin kasar.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu yana kokari kan harkokin tsaro, ya gargadi 'yan adawa.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya musanta ikirarin cewa Shugab Tinubu ya maida Buhari shugaban ƙasa a zaben 2015, ya ce ba haka abin yake ba.
Sakataren jam’iyyar APC na kasa ya yi magana kan rade-radin cewa murabus din Abdullahi Ganduje zai jawo matsala a cikinta inda ya yabawa tasirin tsohon gwamnan.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon kusa a gwamnatin Muhammadu Buhari, Babachir Lawal ya bayyana cewa ya dade yana adawa da gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta ba Abdullahi Ganduje mukami a hukumar FAAN. Ganduje zai rike mukamin ne bayan a jiye shugabancin jam'iyyar APC na kasa.
Alhaji Aliko Dangote ya yaba da kokarin da Bola Tinubu ke yi a wata wasika da ya rubuta masa. Ya yabawa Tinubu kan ayyukan raya kasa da ya ke a Najeriya.
Ministan wuta Adelabu ya ce gwamnati na shirin cire tallafin wutar lantarki gaba daya, wanda zai ƙara kudin wutar da ake biya. 'Yan Najeriya sun fara korafe-korafe.
Kungiyar magoya bayan APC a Arewacin Najeriya suj bayyana Mohammad Kailani a matsayin wanda ya dace ya karɓi shugabancin jam'iyya a matakin ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari