Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da barin Farfesa Yakubu mukamin shugaban INEC bayan karewar wa’adinsa na biyu tun da ya hau kujerar a 2015.
Ministan Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Nnaji, ya yi murabus bayan an zarge shi da amfani da jabun takardun makaranta da NYSC, Tinubu ya karɓi murabus din ministan.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya kwararo yabo ga uwargidan shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu. Ya ce tana nunawa jihar Plateau kauna sosai.
Shugaban hukumar zaben Najeriya watau INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya tabbatar da sauka daga mukaminsa, tare da mika ragamar mulki ga shugabar riko.
Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara da amaryarsa sun gana da Bola Ahmed Tinubu inda suka nuna goyon baya ga shugabancinsa mai adalci a Najeriya.
Hukumar NAHCON ta yaba wa shugaban kasa Bola Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettim bisa rage kudin aikin Hajjin 2026 da suka yi a Najeriya.
Kungiyar GGSMD ta bukaci Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji ya sauka daga mukaminsa domin bai wa jami'an tsaro damar bincike kan takardun bogi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira taron majalisar kolin kasa. IBB, Jonathan, Obasanji da gwamnonin jihohi 36 za su hallara Abuja kan matsalar tsaro da INEC.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan zargin da ake yi wa Minsitan kimiyya da fasaha na yin amfani da takardun bogi. Ta ce a jira hukuncin kotu.
Bola Tinubu
Samu kari