Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da jin dadin alhazai ta Najeriya watau NAHCON ta gaggauta rage kudin kujerar hajjin badi, 2026.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan zargin da ake yi wa minista a gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan yin amfani da takardun bogi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala ziyarar da ya je yi a jihar Legas. Shugaban kasa ya tattaro kayansa ya dawo babban birnin tarayya Abuja.
Ministan Kimiyya da Fasaha da ake zargi da amfani da takardun digiri da NYSC na bogi, Uche Nnaji ya shirya fitowa bainar jama'a domin kare kansa.
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da duka wadanda suka sa bakiw wajen sasanta rikicinsa da PENGASSAN.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole, ya ja kunnen tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan yin takarar a babban zaben shekarar 2027.
Jandor ya gargadi tsohon shugaban ƙasa Jonathan da kada ya tsaya takara a 2027, ya ce Tinubu ya kware a siyasa kuma zai kayar da shi cikin sauƙi idan suka fafata.
Kungiyar SERAP ta bukaci dukkan gwamnonin NAjeriya da ministan Abuja, Nyesom Wike su bayyana yadda suka kashe kudin da aka ba su bayan cire tallafin mai.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Edo, Adams Oshiomole ya ce bai san 'abokinsa', Nasir El-Rufa'i ya yi watsi da jam'iyyar APC zuwa SDP ba.
Bola Tinubu
Samu kari