Bola Tinubu
Mai Martaba, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kuma kare Shugaba Bola Tinubu bisa jajircewarsa wajen cire tallafin mai domin dakile durkushewar tattalin arziki.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ce za ta samar da tsarin mallakar gidaje a farashi mai rahusa ga 'yan kasa masu karamin karfi inji minista Ahmed Dangiwa.
A labarin nan, za a ji cewa daga cikin mutane kusan 200 da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yafe wa abin da su ka aikata, akwai masu cin hanci zuwa kisan kai.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan gwamnatin Bola Tinubu bayan rahoton Bankin Duniya da ya ce an samu karuwar talauci.
Tsohon dan majalisar da ya wakilci Shanono/Bagwai a Kano, Hon. Farouk Lawan ya gode wa shugaban ƙasa Bola Tinubu bisa afuwar da ya yi masa da wasu mutane.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi afuwa ga wasu 'yan Najeriya. Shugaban kasan ya yi afuwar ne bayan samun shawarwari daga wajen wani kwamiti.
Shugaba Tinubu ya jagoranci zaman majalisar koli karo na farko ba tare da Buhari ba, inda aka amince da Farfesa Joash Amupitan a matsayin sabon shugaban INEC.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika sakon jan kunne ga sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Joash Amupitan. Ta bukaci ya yi adalci.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ya zabi Farfesa Joash Amupitan ne a matsayin shugaban INEC, saboda gaskiyarsa, rashin shigar sa cikin siyasa.
Bola Tinubu
Samu kari