Bola Tinubu
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana gwarin gwiwar cewa manyan jagororin adawa kamar Jonathan, Atiku da Peter Obi ba za su iya doke Bola Tinubu a 2027 ba.
Tinubu ya nemi amincewar majalisa don karbo karin bashin $2.84bn da sukuk domin tallafawa kasafin kudi, yayin da masana ke gargadi kan karbo lamuni fiye da kima.
Bayan murabus din ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, wannan rahoto ya yi bincike kan ministocin da suka yi murabus ko kuma Bola Tinubu ya sallame su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatinsa ba za ta zuba ido tana kallo wasu su gurgunta tattalin arzikinta ta hanyar taba mutum kamar Alhaji Aliko Dangote.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabda da kokarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ke yi wajen farfado da tattalin arziki.
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa gwamnati mai ci ta fara daukar matakan da tun sama da shekara 10 ya hasko su don gyara tattalin arziki.
Shugaba Tinubu zai sanar da sabon shugaban INEC bayan karewar wa’adin Mahmood Yakubu, inda Farfesa Amupitan na Jami’ar Jos ke kan gaba a masu sa ran shugabanci.
Ministan Tinubu a ma'aikatar kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire, Uche Nnaji ya bayyana cewa ajiye aiki da ya yi a gwamnatin APC, ba ya nufin ya amsa laifi.
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi godiya wa shugaba Bola Tinubu a takardar ajiye aiki da ya rubuta masa a ranar 3 ga Okotoba.
Bola Tinubu
Samu kari