Bola Tinubu
Jam'iyyar APC ta sanya albarka bayan Gwamna Hope Uzodinma ya horar da matasa 50,000 a Imo ta hanyar shirin 'SkillUp' Imo domin ba su ƙwarewar zamani.
Fitaccen Malamin Hadisi a Najeriya, Farfesa Masur Sakkwato ya yi raddi bayan jerin sunayen wadanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yafe wa ya bayyana.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da yi wa mutane 175 afuwa cikinsu har da wadanda aka yanke wa hukuncin kisa, Maryam Sanda za ta koma cikin iyalanta.
Sakamakon yawan kiraye-kirayen da ake yi cewa ya kamata Goodluck Jonathan ya sake neman takara a 2027, wasu mutane sun gargadi tsohon shugaban kasar kan haka.
Bayan murabus din ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, an samu kofar nadin sabon minista daga Jihar Enugu, inda ake ganin tsofaffin gwamnoni biyu za su nema.
Wata gamayyar kungiyar lauyoyi ta nuna rashin gamsuwarta ga nadin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Farfesa Joash Amupitan a matsayin shugaban INEC.
Bayan yada jita-jitar cewa akwai alaka tsakanin Bola Tinubu da sabon shugaban INEC, Lauya, Babatunde Ogala ya karyata cewa yana cikin tawagar lauyoyin shugaban kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo murnanr zama Sardaunan Zazzau ya yabi Sarki Ahmed Nuhu Bamalli.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. An gano dalilinsa na yin hakan.
Bola Tinubu
Samu kari