Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji yadda tsohon ɗan takarar gwamnan Jigawa, Malam Aminu Ringim ya ce lokaci ya yi da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai ceto Najeriya.
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ya jajanta wa Najeriya kan rasuwar Muhammadu Buhari, yana yabawa da rawar da ya taka a cigaban kasa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai ji daɗin rashin zuwan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu giɗan gwamnatin Kano ba lokacin da ya je ta'aziyyar Aminu Ɗantata.
Jam'iyar haɗaka watau ADC ta caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa amfani da rasuwar Muhammadu Buhari wajen neman tausayawar ƴan Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa bayanai sun bayyana a kan dalilin da ya sa tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje bai samu damar tarbar Bola Tinubu a Kano ba.
Fadar shugaban kasa ta yi martani wa ADC kan zargin siyasantar da rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. Sunday Dare ya ce ADC ce me neman suna da rasuwar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ziyarar da ya kawo saboda rasuwar hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aminu Dantata.
Masu rajin kare dimokuradiyya, shugabanni da kungiyoyi sun bukaci a dawo da wa'adin gwamnoni da shugaban kasa da sauransu zuwa shekara 6 babu tazarce.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja zuws jihat Ogun ranar Lahadi mai zuwa domin halartar taron addu'ar kwana 8 da rasuwar Sarkin Ijebuland.
Bola Tinubu
Samu kari