Bola Tinubu
Yayin da ake yada rade-radin rashin lafiyar ministan kudi, Wale Edun, Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwa kan lamarin inda ta tabbatar ya bar Najeriya.
Mahaifin Bilyaminu Bello ya ce ya ji dadi da aka saki Maryam Sanda da ta kashe dansa. Ya ce ya nemi Buhari ya sake ta amma bai samu ba. an yi maganar aurenta.
Gwamna Monday Okpebhola na jihar Edo, ya umarci dukan mukarrabansa su rika sanya hukar Bola Tinubu domin nuna goyon baya gare shi inda ya gargade su.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin mutuwar babban Fasto a Najeriya, Uma Ukpai wanda ya ba da gudunmawa sosai a bangaren ban gaskiya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa halin kunci na tattalin arziki zai zama tarihi nan ba da jimawa ba.
Mahaifin marigayi Bilyaminu Bello da Maryam Sanda ta hallaka ya yi magana bayan afuwar shugaban kasa, Bola Tinubu inda ya ce tun tuni ya yafe masa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga jimami da alhini kan rasuwar tsohuwar Ministar Harkokin Waje, Joy Uche Angela Ogwu da ta rasu tana da shekara 79
A labarin nan, za a ji yadda 'yan wasu fitattun 'yan Najeriya su ka yi wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu dirar mikiya bayan ya yafe wa mutane 175.
Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi magana kan halin da ya tsinci kansa a cikin a zaman da ya yi a gidan yari. Ya bayyana cewa ya koyi darussa sosai.
Bola Tinubu
Samu kari